Ka mai da baƙin cikinaYa zama rawar farin ciki,Ka tuɓe mini tufafin makoki,Ka sa mini na farin ciki.