Ina kai da kawowa kamar ɓatacciyar tunkiya,Ka zo ka neme ni, ni bawanka,Saboda ban ƙi kulawa da dokokinka ba.