Zab 119:140-142 Littafi Mai Tsarki (HAU) Alkawarinka ba ya tashi!Bawanka yana ƙaunar alkawarinka ƙwarai! Adalcinka zai tabbata har abada,Dokarka gaskiya