A ranar bikin sarki,Sukan sa sarki da shugabanni su bugu da ruwan inabi.Yakan yi cuɗanya da shakiyai.