Kada ki ƙaunaci kowa sai ni,Kada ki rungume kowa sai ni.Ikon ƙauna kamar na mutuwa ne,Ƙarfin kishin ƙauna kamar na mutuwa ne.Yakan kama kamar wuta,Yakan ci kamar gagarumar wuta.