Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rut 1:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga can Mowab, Na'omi ta ji cewa, Ubangiji ya taimaki mutanensa, ya ba su abinci, sai ta tashi daga ƙasar Mowab tare da surukanta.

Karanta cikakken babi Rut 1

gani Rut 1:6 a cikin mahallin