Gama Ubangiji zai mayar waYakubu da darajarsa kamar taIsra'ila.Ko da masu washewa sun washe su,Sun kuma lalatar da rassan inabinsu.