“Ubangiji ya yi watsi da majiya ƙarfina,Ya kirawo taron jama'a a kainaDon su murƙushe samarina.Ya kuma tattake Urushalima, zaɓaɓɓiyarsa,Kamar 'ya'yan inabi a wurin matsewa.