Ubangiji ya yi alkawari mai ƙarfi,Ta wurin ikonsa kuwa zai cika shi.“Hatsinku ba zai ƙara zama abincin abokan gābanku ba,Baƙi ba za su ƙara shanye ruwan inabinku ba.