Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 44:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila, ya ce, ‘Ku da matanku kun faɗa da bakinku, kun kuma aikata da hannuwanku, cewa za ku aikata wa'adodin da kuka yi na ƙona turare, da miƙa hadayu na sha ga sarauniyar sama.’ To, sai ku tabbatar da wa'adodinku, ku cika su!

Karanta cikakken babi Irm 44

gani Irm 44:25 a cikin mahallin