Fit 31:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU) Ubangiji kuma ya ce wa Musa, Na cika shi da Ruhuna, da hikima, da basira, da ilimi, da fasaha,