Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 25:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama Ubangiji Allah ya ce, “Da yake kun tafa hannuwanku, kun buga ƙafafunku, kuka yi murna don nuna dukan ƙiyayyarku da ƙasar Isra'ila,

Karanta cikakken babi Ez 25

gani Ez 25:6 a cikin mahallin