Ba wanda ya taimaki Allah shimfiɗa sammai,Wanda yake taka raƙuman ruwan teku, ya kuma kwantar da su.