Mutane masu hikima sun koya mini gaskiyaWadda suka koya daga wurin kakanninsu,Ba su kuwa ɓoye mini asirin kome ba.