Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Amos 3:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka yi shela ga mazaunan fādar Ashdod da Masar, ka ce, “Duk ku taru a Samariya ku ga irin babban shashancin da ake yi a can, ku ga irin laifofin da ake aikatawa a birnin.”

Karanta cikakken babi Amos 3

gani Amos 3:9 a cikin mahallin