Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 7:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma dogarin da yake tare da sarki ya ce wa Elisha, “Ko da Ubangiji kansa zai buɗe tagogin sama, wannan abu ba zai yiwu ba.”Elisha kuwa ya ce, “Za ka gani da idanunka, zai faru, amma ba za ka ci ba.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 7

gani 2 Sar 7:2 a cikin mahallin