Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 12:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yerobowam kuma ya sa a yi idi ran goma sha biyar ga wata na takwas kamar yadda ake yi a Yahuza. Ya miƙa hadayu bisa bagade, haka ya yi a Betel. Ya yi ta miƙa hadayu ga siffofin maruƙan da ya yi. Ya kuma sa firistoci a masujadan da ya gina a Betel.

Karanta cikakken babi 1 Sar 12

gani 1 Sar 12:32 a cikin mahallin