“Albarka tā tabbata gare ku, ku da kuke mayunwata a yanzu, domin za a ƙosar da kuke.“Albarka tā tabbata gare ku, ku da kuke kuka a yanzu domin za ku yi dariya.