Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 19:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai waɗansu Yahudawa masu yawo gari gari, matsubbata, suka yi ƙoƙarin kama sunan Ubangiji Yesu ga masu baƙaƙen aljannu, suna cewa, “Mun umarce ku da sunan Yesun nan da Bulus yake wa'azi.”

Karanta cikakken babi A.m. 19

gani A.m. 19:13 a cikin mahallin