zuwa ga Timoti, ɗana na hakika, ta wajen bangaskiya.Alheri, da jinƙai, da salama na Allah Uba, da na Almasihu Yesu Ubangijinmu su tabbata a gare ka.